Wai tayaya ma iyaye zasu iya zama gida hankalinsu kwance diyarsu na titi tana talla? Yarinya budurwa kyakkyawa an saketa a duniya tana yawo? Wannan ba daidai bane. Ina laifin ma ko da gaban gida ne.
Kalli Cikakken Video Kaitsaye Anan 👇
Wallahi in aka duba za'a ga cewa 90% na yan talla duk angama lalatasu.
Sun koma karuwai, da sun fito da talla wuri guda suke nufa, Inda suka san a cikin minti 5 za'a saye tray din gaba daya a basu kudin da yafi kudin tallansu. Kuma iyaye su zauna a kawo su karba ayi hidiman gida.
Ya kamata a duba wannan zancen. Yarannan rayuwarsu kara lalace wa take kullun.
Zeemoham