Wani Bawan Allah ya gutserewa sahibarsa hannu da adda saboda ya fahimci za ta yaudare shi.
Dakarun ‘yan sandan Najeriya sun damke mutumin da ya yi wannan danyen aiki a garin Kaduna.
Ba komai ya jawo ya yi hakan ba sai ganin yadda Marigayiyar za ta ci amana bayan kashe mata kudi.
Kalli Cikakken Video Kaitsaye Anan 👇
ya jawo mutanen gari suka nemi kashe wannan mutumi da ake zargi da laifin kisan kai. Abin da 'yan sanda suka gani Nan take aka tura dakarun ‘yan sanda zuwa wurin a cikin garin Kaduna, isarsu ke da wuya, sai ga wanda ake tuhuma a kwance zagaye da tulin mutane.