Kurma Yau Ta Amshir Shada Musulunci a Wajen Malam Aminu Daurawa Kano 👉 Ta Sanadiyar Fassarar malam kuraman gefen malam
Wannan Wani Abun Mamaki ne Daya Faru Acikin wannan Watar Mai Albarka 👉 Malam na Karatu Kuma Malamin Kurame Yana Yi Musu Fassara Ashe Suna Saurara Tafsirin
Hakan Yasa Ta Waazantu Kuma Allah ya Shiryata Tazo ta Amshi Addinin Musulunci
Malam yayi Mata Tambayoyi 👉Babu Wanda ya Tilastata Ra'ayin Kanta ne Shiganta Musulunci ta Hanyar Fassarar Malamin Kurman Dake Musu Bayanin Abunda Malam ke Fassarawa