Rabo na minallahi
Daga karshe dai addu’ar Gurgunnan Aliyu Ya’u Mazan Gudu ta karbu, Hajiya Hauwa Farouq Ibrahim ta gamsu ta amshi soyayyar Gurgun kuma tace idan bashi ba sai rijiya.
Sun shirya shan ruwa wanda za’ayi a sati me zuwa, zakuma a fara tunanin fara shirye shirye bayan sallah.Daga Karshe Addu'an Gurgu Aliyu Ya'u Mazan Gudu ta Karbu, Hajiya Hauwa Farouq ta Amshi Soyayyar