RAYUWA KENAN 👉 Wannan baiwar Allah marainiya ce, iyayenta duk basa raye, mijinta ya gujeta ya bar mata yara.
An koreta daga gidan haya saboda ba kudin da zata biya, shine take buga bulo na laka domin ta gina matsugunin da zata zauna ita da yaranta a filin da ta gada a gurin mahaifinta
Tana zama a hayin Rigasa a garin Kaduna, wanda yake son ya je ya ga halin da matar take ciki musamman mazauna Kaduna ya kira wadannan layukan wayaO7084113798
07037128035
Kalli Cikakken Video Kaitsaye 👇 Anan 👇
Wanda zai taimaka da kudi ga account number:
1638117283
Access Bank
Khanasar Abubakar Abdullahi
Wannan hotunan an dauka ne a yau Litinin, kuma da azumi a bakin matar take aikin buga bulo domin ta gina daki
'Yan uwa Musulmi mu taimaki rayuwar wannan baiwar Allah da abinda ya sauwaka albarkacin watan Ramadan mai tarin falalaMuna rokon Allah Ya rufa mana asirin duniya da na lahira
Ga Wasu Sauran Photos din