Wata matashiya ta bayyana cewar Auren Mutu'a ba haramun bane don kuwa ko mahauchi ya san cewa gara mutum yayi auren Mutu'a a kan yaje yayi Zina matukar mutun ya samu kanshi a cikin buƙata babu laifi don yayi abinsa kuma babu wanda zai hana su yi.
Kamar yadda ta bayyana a cikin hoton Bidiyon data saki a shafinta.
Wata matashiya ta kare auren Mutua inda tace kar wanda ya ƙara damunsu game da batunsa domin kuwa halal ne ba haramun ba.