Yarinyar da Aka Tsinke Mata Kafa daya Garin Wasa da Motar Murnan Cin Zabe Dauda Shinkafi

 Wata yarinya Da Kafarta ta 'kire daga cikin waɗan da aka kaɗe da mota wurin celebration ɗin cin zaɓen Dauda a Garin Shinkafi

Allah Ubangiji yabata lafiya.

Yarinyar da Aka Tsinke Mata Kafa daya Garin Wasa da Motar Murnan Cin Zabe Dauda Shinkafi.


Innalillahi 🙆 Matasan Dasukayi Gangancin da Rayuwar wannan Yarinya Da har Akasamu Matsalar Mayar da Ita Gurguwa


Kalli Cikakken Video Kaitsaye 👇 Anan 👇




Post a Comment

Previous Post Next Post