Rundunar 'Yan Sandan Jihar Kano Ta Gabatar Wadanda Suka Yi Sata A Yayin Da Aka Bankawa Gidan Mawaki Rarara Wuta A Lokacin Murnar Cin Zaben Gwamnan Kano
Ankamo Duk Wanda Suka Bankawa Gidan RaRaRa Wuta, Da Ganimar Hukumar Yan Sandan Jihar KanoTare da Kwato Satar Kayan Gidan Dasukayi Inda Wasunsu Suke Cewa GANIMA ne 🤪 Saboda Buhari da Mulkin APC