Wannan yaro da kukegani ,sunansa Usman Lawal Muhammed. dane ga Malam Muhammed Lawal Dass.
Dake zaune a kaqaramar hukumar Dass Bauchi state, yaron yasami hadari ne akan hanyarsa ta dawowa daga Gombe Zuwa Bauchi.yanzuhaka yana asibitin Medical Center dake garin Gombe .✍️
Yanzu haka anyanke masa kafa ,ga kuma jinyar hannunsa ,ana neman kudi akalla ₦300,000 Domin yi masa aiki, iyayensa masu karamin karfi ne basuda hanyar samo wadannan kudade, .✍️Innalillahi 😭 Ku Kalli Cikakken Video Kaitsaye 👇 Anan 👇
⚫ Muna kira da babban murya zuwa ga ,yankasuwanmu ,ma'aikatan gwamnati, dakuma yan siyasarmu,da duk masu niyyar temakama wannan yaro , dasuduba lamarin dakuma halinda ake ciki da albarkar wannan wata mai albarka na Ramadan, a taimaka fisabilillahi.🤲
⚫ Domin karin bayani za'a iya kiran numbobi kamar haka.
080627946110. Kokuma 081090103278 🤲
Acct no: 0084544884,
Access bank,
Muhammed J Lawal.
Ya Allah yabada ikon temakawa 🤲yakuma qara rufamana asiri duniyada lahira🤲🤲✍️ 24/03/2023