Gaba da Gaba Episode 4 | Koyarda Ta'addanci Akeyi Acikin Shirin Film
Tohh phaaa 🙄
Wato Yanxu Duk Fina-Finai Hausa Sunkoma na Ta'addanci,
Shin Mene Yasanya Hakan ke Faruwa?
Kokuma dai Anason Kowa Yazama Dan Ta'adda ne,
Kina so
Kana son Zama Dan Ta'adda ka Kalli wannan Shirin film din
Muna godiya da kasancewa damu Akodayaushe 💖
Tags:
Kannywood