Rigiji Gabji 🙄 Tabdijam 🤪
Tirkashi Wani Jarimi a masana'antar Fina-Finai Hausa wato Kannywood yayi Bayani cikin Video da Muke Dauke muku dashi, Inda yake Cewa
Wannan bayanine Akan Barna da Muke Yadawa Akasar Hausa
Tirkashi wato Suna Sane Sukeyi wasu abubuwan Fitsaran Duniya domin Samun Bukatuwarsu da Farincikinsu da Kudaden kashewa.
Allah yashiryemu Baki Daya
Kalli Cikakken Bidiyon Anan👇👇👇
Tags:
Kannywood