MACIJI YA CINYE AZZAKARIN WANI MATASHI
Daga zuwa kallon wasa da maciji a kasuwa aka saka masa maciji a wando domin ayi gwajin magani. Daga karshe macijin ya cinye masa gaba, yai fata fata da Azzakarin shi..
Yanzu haka dai jami'an tsaro sunyi A won gaba da mai wasa da macijin inda ya bayyyana ma yan jarida cewa, bacin Rana aka samu.