Mutum 57 Aka Kamasu Saboda Aikata ta'addanci Dakuma Taimakawa Wajen Ta'addanci a Arewacin Nigeria 😲🙆
Da'alama Wasu Jami'i Sun NaÉ—a Damara Bayan Jaddada Hukunci Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu
Allah Yakawo Mana Karshen Wannan Tashen-Tashen Hankula a Nigeria Baki Dayanta
Kalli Daukan Video 👇