Tirƙashi 🙄‼️
Shugaban Hukumar EFCC Sun Tattaro Tikitan Fita Kasashen wajen da Gobnoni da Tsofaffin Gobnonin Nigeria sukai Niyyar Guduwa zuwa kasashen Duniya
Hutune zasu Kokuwa dai?
Kudaden Kada Suka Wawusa?
Kasuwancin Makaimai zasu?
Dukkanin su saimun Tabbata basu bar Kasar ba kuma saimun tatso bayanan gaskiya daga bakunansu Muji Uban Mene Zasuje yi a kasashen Duniya musamman Turai