YANZU-YANZU: Ƴan Sanda Sun Cafke Matashin Nan Da Ya Kashe Mahaifiyarsa A Kano
Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta cafke matashin nan Ibrahim Musa, wanda ya kashe mahaifiyarsa da wuƙa bayan ya caccaka mata, a unguwar Rimin Keɓe dake Kano.
Rundunar tace ta kama shi ne a ƙaramar hukumar Dawakin Tofa dake jihar Kano.
Kalli Daukan Video Kaitsaye Anan 👇