Home Video: Ma'aikatar Jikar Zamfara Suny Salloli na Musamman Saboda Albashi Su ibrahim salisu -May 14, 2023 0 Ma'aikatan jihar Zamfara sun koma ga Allah neman taimako kan rashin albashi.Ma'aikatan sun gudanar da Salloli na musamman kan albashin su da aka riƙe.Ma'aikatan sun kwashe kusan wata biyar ba a ba su ko taro ba da sunan albashi.Kalli Video Yadda Suke Addu'oi 🙏 Kaitsaye Anan 👇 Facebook Twitter