#justice FOR OKADA
Chin zarafin bahaushe Dan Arewa a yankin kudanchin Nigeria basabon abubane.
Mamadin Jami,in dansanda yabaka kariya a yankin da kabilarka batada rinjaye Amman saigashi da kansu Jami,an yansandan akechin zarafinmu .
Kalli Video Walakanci Baƙin Ciki da Takaici Anan👇
Agaskiya muna kira ga Hukumar yan sandan Nigeria data biwa wanann bawan Allah me Sana,ar achaba hakkinsa bisa zubarmai dajini haka domin babu wata doka a kundin tsarin mulkin kasarnan dayace Dan sanda yayiwa al,umma wanann ta,adin.
A matsayinsa na dan Ɗan Arewa yimasa hakan zaisa mujibadadi domin muna kaunar Dan arewa a ko ina yake a fadin kasarnann .
Munkirada Hukumar yansanda kasarnann data dauki matakin dakile wanann mummanr ta,Adar domin anan gaba bazata haifar da me idoba.
✍ Ibrahim Yusif Sulaiman Gudaji