Home Matasa Sun ƙara Kama Wani Mai Ƙwacen Waya da Wuka a Kasuwar Ƴan Lemo Kano ibrahim salisu -May 22, 2023 0 Yanzu nan matasa sun kara kama mai kwacen waya a kasuwar yan lemo dake Jihar Kano.Video Kamashi Kafin Su Ragargajeshi Saida ya Jike da Jinin Jikinsa Saboda Sambadede Da sukayi mai.Sunyi mai Dukan Kawo Wuka 🙆 wai Jan kunni neKalli Video Abun Tausayi Kaitsaye Anan Facebook Twitter