YANZU-YANZU: Allah yayi wa wasu samari guda biyar Rasuwa a yau Sallah a cikin ruwan dake Kanwa Hausawa bakin kogi Karamar Hukumar Madobi.
Allah Ya Jikansu Da Rahma (R.I.P) ðŸ˜
Kalli Cikakken Video Gawarwakin Abakin Ruwa da Aka Tsamosu
📺 Video: by Ado DanLadi Arewa Redio