Kafun yanzu sunanta Abi Goodman a jihar Bauchi take, amma yanzu ta koma Hafsat bayan ta karbi addinin musulunci.
Muna addu'ar Allah ya dauwamar da ita a cikin musulunci, Allah ya cigaba da daukaka musulunci da musulmai.
Sunanta Abi Goodman Yanxu Takoma Hafsat Bayan Ta Amshi Addinin Musulunci Happy Ramadan
Ku Kalli Cikakken Video ABunda Yafaru Kaitsaye 👇 Anan 👇