Video Zazzafan Muhawara Ta Barke Tsakanin Naziru da Rarara Waka Akan Zaben Shugaban Kasa
Innalillahi ðŸ˜
Wato Arzikin Kasamu 'yan Siyasa ke Wawusa Suna Bawa Mawaka Domin Wakeso Al'umma su So Su kenan?
Dakansu Gashi Suna Tona Asirin Yadda Ake Makaro musu Dukiya Daga wajen Yan Takara, Tohh ku Ma'aikatan Gobnati Kuna Ina Albashinku da Kyar yake Fita🙄
Subhnllh 👉 Nigeria
Ga Video Kaitsaye 👇 Anan 👇