Video: Kalli Yadda Zaman Kotun Koli Yakasance Yau 22/2/2023 Andage Wa'adin Amfani da Tsofaffin Kudi
Iyyee 🙄 Kunga Bargain Lauyoyi 🤔 Kamar Duka Lauyoyin Nigeria Aka Tarasu a Babban Kotun Koli
Wato da Alama Akwai Lauyoyi Zafafan dasuke Nemawa Talakawan Nigeria Saukin Halin Dasuke Ciki akan Batun Chanji Takardun Kudi da Talakawa ke Wahala
Ku kalli Cikakken Video Kaitsaye 👇 Anan 👇