Innalillahi 😠Lallai BUHARI ya sosa Zukatan Yan Nigeria Domin Sunfara Daukan Makami da Duwatsu Sune Bore wa Shuwagabannin da Yan Siyasa
Subhnllh 🙄
Da'alama Koda BUHARI yagama Mulkin tohh zaizama Mujiya a Idon Yan Nigeria, Saboda Tsanani Dasuka shiga Ta Dalilinshi da Gobnan Babban Banki CBN
Ga Video Kaitsaye 👇 Anan 👇