Tirkashi Anayiwa Malamai Barazanar Azabtar Dasu Bayan Zabe Assadus Sunnah Ya Fasa Kwai
Innalillahi ðŸ˜
Wai duk Saboda Malamai Sunfadaka Da Sundaina Cewa mabiyansu Ayi sak🤪
Tohh Allah shi kyauta..
Kasarmu Nigeria Gyaranta sai Allah, 👉Kamata yayi Ayiwa Yan Ta'addan Daji Barazana ba Malamai Dasuke tausasa Zukatan Yan Nigeria Duk da Ana Azabtar Dasu
Ga Video Kaitsaye 👇 Anan 👇