Video: Ankama Ma'aikatan Bankuna da Amsar Cin Hanci Domin Chanji Takardun Kudi a Arewa ahannun Talakawa Bayan Jin Rahoton Karin Kwanakin Waadin Amsar Tsoffin Kudaden.
Subhnllh 😠Cin Hanci acikin Bankuna Agaban Mutane Babu Kunya Kir-ikiri 🙄
Gaskiya Mudakanmu Bama Kyautatawa Kanmu Akan Batun Chanji Kudi, Domin Talakawa na Karawa Kansu Wahala..