Innalillahi 😠Wasu Matasa Sunfara Ikirarin Idan Jarinsu Ya Lalace Saboda Basu Sami Daman Chanji ba Zasu Saki Sana'a Sukuma Abunda Gobnati Takeso Wato da Suyi Wato Kidnapping
Tirkashi 🙄
Aikuwa Abun Sai Addu'a Domin Fara Irin wannan Mummunar Tunani na Matasa ka Iya Jefa Kasar Cikin Wata Sabuwar Bala'i
Banki Babu Sauki
Kuma Lokaci Yakusan Karewa