Kir-ikiri Ana Neman Mayar da Gudaji Kazaure Mahaukaci - Kowa Yaki Daga Masa Saboda Munafurci
Wato Shuwagabannin Nigeria, Da Yan Majalisa da Masu Fada Aji Kowa Bayason Yanuna Goyon Bayan Gudaji Kazaure, Saboda Sunada Hannu Acikin Badaƙalar 70 Trillions kudin Sata a Asusun CBN
Hakan Yasa 🙄 Kodayake Kowa Yakalla Domin Ganewa Arziki da Nigeria Yakedashi Amma Wasu Sunyi Sama da Fadi Da Dukiyar Kasa
Tags:
BBC Hausa