Jar Uba🤪 Gudaji Kazaure ya Dauki Fushi a Buhari Kan Tsauri Akan Batun Chanji Kudi, Dakuma kin Bin Shawara Al'umma Baki daya
Koken Jama'a 🤪 Yashiga har Tsakiyan Majalisa Taraiyya Domin Halin Kunchi da Jama'a Zasu Shiga Akan Batun Chanji Takardun Kudi a Nigerian,
Musanman Arewa 👉Domin nanne inda Mtsalar Take, Domin Yawan mutane da Karancin Bankuna.
Gudaji Ya Hassala da BUHARI Yaki Daukan Shawararsa.
Ga Video Kaitsaye 👇 Anan 👇