Aminu J Town Yakara Fitowa yayiwa Yan Film Wankin Babban Bargo Tareda yiwa Dr. Idrees Godiya
Yan Film ko Kannywood dai Munshiga Uku
Yanxu Haka Muna Dauke muku da Video Kaitsaye Domin ku Warware Zare da Abawa da Idanuwanku da Kunnuwanku
Video Kaitsaye 👇👇
Muna godiya da kasancewa damu Akodayaushe 💖
Zahirin Labaran Kannywood