Auren Matar Da ta Auri Kabari da Gawarci Yakare Saboda Tsawon Watanni Babu Cikin da Sha'awa
ibrahim salisu-
0
Matar data auri ƙabari tare gawar dake ciki na wani soja a amurka tace ta sake shi, “inda ta bayyana cewa tsawon lokuta bata samu juna biyu da shi ba.”
Auren Matar Da ta Auri Kabari da Gawarci Yakare Saboda Tsawon Watanni Babu Cikin da Sha'awa.