Sabon Farashin Cire Kudi Da Turawa, Suna Fatan Yan Najeriya Za Su Rungumi Canjin

 an bayyana shi ne a taron shekara-shekara na kungiyar a jihar duba da matsalolin da aka fuskanta a yayin sauya fasalin Naira da kuma cire tallafin mai. 

Shugaban kungiyar a jihar, Abiodun David ya ce saka sabon farashin bai rasa nasaba da yadda masu 'POS' suke karban makudan kudade tun bayan sauya fasalin Naira. 

Ya ce duk da cewa masu 'POS' din za su iya rage farashin wanda ya danganci inda suke, amma babu hali su kara ya wuce sabon farashin. 

Har ila yau, Sakataren kungiyar, Ogungbayi Ganiya ya ce suna kokarin sanar da Babban Bankin Najeriya (CBN) akan sabon farashin, cewar.


Kalli Video Kaitsaye Anan 👇



Sabon farashin da kungiyar AMMBAN ta saka 


Saka kudi: 

  • N1,000 da N4,900 za a biya N100. 
  • N5,000 da N10,900 za a biya N200. 
  • N11,000 da N20,900 za a biya N300. 
  • N21,000 da N30,900 za a biya N400. 
  • N31,000 da N40,900 za a biya N500. 
  • N41,000 da N50,000 za a biya N600.


Cire kudi: 

  • N1,000 da N2,400 za a biya N100. 
  • N2,500 da N4,000 za a biya N200. 
  • N4,100 da N6,400, za a biya N300. 
  • N6,100 da N7,400 za a biya N400. 
  • N7,500 da N10,900 za a biya N500. 
  • N11,000 da N14,400, za a biya N600. 
  • N14,500 zuwa N17,900 za a biya N700. 
  • N18,000 da N20,000 za a biya N800. 

Post a Comment

Previous Post Next Post