Faston ya nemi mabiyansa su siyo masa gasassun Kaji da kayan marmari da ruwan sha mai sanyi inda ya jefa su cikin rufin kwano kuma ya nemi su ɗaga shi sama inda ya bi ta ƙofar rufin Silling zuwa Aljanna kamar yadda ya ce.
Idan kuka lura za kuga ga shi nan sun É—aga shi yana shiga cikin Silling.