Yan Bindiga sun Sace Basarake a Odane Fande tare da Matarsa a Jihar Kogi karamar Hukuma Yaba.
Misali karfe 5:30 na yamma maharan suka halarci, Maharan Dauke da Muggan Makamai Sun Kafa Shingen Binciken akan Hanya, Tayadda Suka Kwamushe su akan Hanya Sukajasu IZuwa Cikin Daji