GURARAN DA AKAFI KWACEN WAYA ACIKIN GARIN KANO
In aka kiraka a waya kana cikin wadannan gurare karka fito da wayar kace zaka amsa musamman kana tafiya a kasa.
Hakan na iya janyo maka asarar rai ko wani bangare na jikin ka bayan sun kwace wayar.
Kalli Video Kaitsaye Anan 👇
Da rana ko da daddare babu abinda baze iya faruwa ba:
Acikin Garin Kano
Gasunan Kamar Haka
1_KOfAR MATA
2_ TITI IBB
3_KOFAR NA'ISA
4_TITIN KABUGA ZUWA JANBULO
5_TITIN GIDAN SARKI ZUWA KOFAR NASSARAWA
6_TITIN KANO LINE ZUWA GADAR LADO
7_GADAR DANGI ZUWA GIDAN ZOO
8_TITIN YAHAYA GUSAU
9_DORAYI SABON TITI
10_JAKARA KWANAR GODA
11 Gadar bakin asibiti murtala
12, Airport Road daga Rochas zuwa Gadar kwari
13 Filin gidan Sarki dake masallacin Juma'a, zuwa Kabara
Kadan Daga Wajen Da Nasamu Cikakkiyar Masaniya Anayin Wannan Ta Addanci Idan Dare Yayi Acikin Garin Jahar Kano Insha Allah Zamuci Gama Da Bincikar Irin Wadan Nan Wurare Dan Mukubutar Da Al'Ummar Mu Daga Sharrin Wadan Nan Mutane
Allah Yakaci Gaba Da Karemu albarkacin maaiki s a w .
#gwagwarwamirror