Sati Uku Babu Ciniki, Budurwa ta Fashe da Kuka Ta Fadin Kayan Shagonta Akwai Rahusa

 An gano wata budurwa ta na rubza kuka a shagonta saboda rashin ciniki.

Budurwar ta zagaya a shagon ta na daukan faifan bidiyo tana hawaye.

Abin mamaki ta fadi abin da yafi tayar mata da hankali akan rashin cinikin.


Kalli daukan Video Kaitsaye Anan 👇




Post a Comment

Previous Post Next Post