Tirqashi🙆 Magoya bayan APC na gudanar da zanga-zanga a Kano

 Alfijr ta rawaito Daruruwan magoya bayan jam’iyyar APC ke gudanar da zanga-zangar lumana a ofishin hukumar zabe ta INEC da ke a jihar Kano.

Masu zanga-zangar na bukatar hukumar zaɓe ta sake nazari kan sakamakon zaben gwamnan jihar.

Hukumar zaÉ“en dai ta bayyana Abba Kabir Yusuf na jam’iyyar adawa ta NNPP a matsayin wanda ya yi nasara a zaÉ“en.

Bayan doke babban abokin hamayyarsa Nasiru Yusf Gawuna na jam’iyyar APC mai mulkin

Masu zanga-zangar sun ce kamata yayi a ayyana zaɓen a matsayin wanda bai kammala ba

Jam’iyyar ta APC dai ta kuma miÆ™a wa hukumar INEC takardar Æ™orafinta game da zaÉ“en


Ku kalli Cikakken Video Kaitsaye 👇 Anan 👇


Post a Comment

Previous Post Next Post