Assalamualaikum
Prof. Mukari yahadu da fishin malaman Musulunci Kan kalamansa na Adawa da Hukuncin da Kotun Musulunci ta Yankewa Abduljabbar Domin Baran-Baraman dayayi na Batanci.
Malamai naganin shima Idan Prof. yayi laifin shima hukuntashi za'ayi kamar yadda Tsarin Musulunci yake.
Zaku Iya Kallon Caccakan da malaman Musulunci sukayi Anan👇👇👇
Tags:
BBC Hausa