Manufofi ne kokuma karya? Yan Nigeria sungaza game banbanci Awajen Yan Siyasa 2023

 Kadan daga cikin manufofun Dan takarar shugaban kasa A jam iyyar NNPP Engr Dr Rabi u Musa kwankwaso Akan tsaro , 

Inda yabayyanawa Manema labarai 

Zan rufe Hedkwatocin shugabannin tsaron Æ™asar nan kaf, Tun daga Kan NPF, Land Army, AIR Force, Navy, NCS, NIS, DSS, NIA da suke à Abuja, domin shan AC, da aikin biro da takarda ya Æ™are. 

Zan mayar da hedkwatocinsu, wucin gadi a dukan jihohin da Tsaro ya fi Æ™amari, Katsina, Zamfara, Kaduna, Sokoto, Maiduguri da Niger. 

Za a raba su, kashi kashi, Rukunin rukuni, su bi lungu da saÆ™o, kwazzabai, da Æ™oramu, duwatsu da tsaunika, sarÆ™aÆ™iyya da duhuwa, itace da ciyawu, na duk wasu dazuka da ake zargin maboyar Ƴan taddace. Su fita neman su, ruwa jallo, su ka she kowa. 

NIA da DSS su Nemi bayan sirri, ta amfani da security drones, divices antennas, motion didactors.

Su kuma Sojoji da haÉ—in guiwar Jami'an Tsaro, suna amfani da bayanan suna RUTHLESS OPERATIONS akan su. 

Babu wanda zai dawo Abuja ofis, aikin biro da takarda har sai an Æ™arar da duk wasu Ƙungiyoyi na ta'addanci a yankin Arewa da Nijeriya. 

Jami'an da ba sa iya yaÆ™i, saboda nauyin jiki, ko Æ™iba, zan masu ritiya, domin buÉ—ewa sabon jini hanyar samun aiki. Idan kuma suna da Æ™warewa ta wani bangaren za a tafi da su. 



Duk wasu sojoji da Jami'an tsaro da ke Barracks, da waÉ—anda aka tura wasu Ƙasashe aikin Kwantar da tarzoma, zan bayar da umarni a dawo da su gida. 

  Zan bayar da umarni, Duk wasu Ƴan ta'adda da aka kama, a jera su, a harÉ“e nan take, sannan à yi Video à sakawar kafofin yaÉ—a labarai, Domin ya zama izina ga na baya. 

  WaÉ—anda kuma suka miÆ™a wuya, ko surrender, za ayi masu hukunci na abin da ya dace da su. Ma fi sauÆ™i shi ne, Poison Injection. 

 Zan umarci, Hukumar National Emergency Management Agency (NEMA) da Federal Ministry of Humanitarian Services Disaster Management and Social Development. Su riÆ™a samar da camp-camps à dazukan da ake farautar yan ta'adda, tare da kai abinci da ruwa, ga Sojoji da Jami'an dake bakin daga à kullum.

Post a Comment

Previous Post Next Post